Da safiyar Larabar nan ne al’ummar unguwar Ja’en bakin Diga, da kewaye, da ke yankin ƙaramar hukumar Gwale a Kano, suka gudanar da sallar Alƙunutu tare...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce daga cikin matasan da ta kama suna ɗaga tutar ƙasar Rasha hadda ƴan ƙasar waje. Mai magana da yawun...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu cafke wani mutum mai suna Hassan Ilya ɗan garin Alhazawa da ke jihar Katsina, da ake zargi da Fashi...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta yi Allah wa-dai da yadda wasu mutane ke ɗaga tutocin ƙasar Rasha...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da waɗanda ake zargi sace bindiga kirar AK-47, a Kotu, yayin zanga-zanga. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar SP Abdullahi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kama sama da mutane ɗari shida da ake zargi da tayar da hankalin al’umma, yayin gudanar da zanga-zangar lumana a...
Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar hana fita daga ƙarfe 08:00 na safe a fito a gudanar da harkokin yau da kullum zuwa ƙarfe 02:00 na...
Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce, ƴan ta’adda ne daga gidan Sarki na Nassarawa suka shiga cikin ƴan zanga-zanga inda suka tayar da tarzoma a...
Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita a faɗin jihar na tsawon awanni 24, biyo bayan zanga-zangar lumanar da al’ummar ƙasar nan suka ɗau gaɓarar...