Manyan Labarai5 months ago
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir ya sanya dokar hana fita na tsawon awanni 24 a jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita a faɗin jihar na tsawon awanni 24, biyo bayan zanga-zangar lumanar da al’ummar ƙasar nan suka ɗau gaɓarar...