Manyan Labarai1 month ago
Zargin Fashi: Mun cafke wani mutum ɗauke da Bindigogi 2 ƙirar AK-47 da miliyoyin Kuɗi a wajen sa – Ƴan Sandan Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu cafke wani mutum mai suna Hassan Ilya ɗan garin Alhazawa da ke jihar Katsina, da ake zargi da Fashi...