Manyan Labarai4 months ago
Zamu maka hukumar zaɓe ta Kano a kotu idan bata rage kuɗin tsayawa takarar shugabancin ƙaramar hukuma da na Kansila ba – Jam’iyyar PRP a Kano
Jam’iyyar PRP ta jihar Kano ta tasha alwashin maka hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano, a kotu, matuƙar bata rage kuɗin da ta sanya...