Wasu matasa da suka addabi unguwar Ɗorayi da faɗan Daba, da sace-sacen kayayyakin jama’a, sun sake lashe aƙalla Mutane biyu bayan da suka hau su da...
Kwalejin fasaha ta jihar Kano, Poly Technic, za ta fara gwajin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi ga ɗaliban da za su nemi gurbin karatu a shekara mai...