Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ba za ta lamunci yin duk abinda ya saɓa da koyarwar addinin Musulunci, ko kuma yin duk abin da...
Rundunar da ke yaƙi da ƙwacen Waya da faɗan Daba da kuma magance shaye-shaye ta Anti Snaching Phone, da ke jihar Kano, ta ce ta baza...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Rights Network, ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano, da ta ƙara wadata motocin ɗaukar ɗalibai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce waní matashi rnai suna Umaro Garba ɗan unguwar Jar-Kuka mai shekaru 32 a Duniya, an yi zargin ya rataye...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC, ta bai wa hukumar tsaron farin kaya ta DSS wa’adin awa guda da su saki shugaban su na ƙasa Joe Ajearo,...
Gwamnatin jihar Kano ta ɗage komawa makarantun Firamare da na Sakandire daga ranar Lahadi da Litinin, har zuwa wani lokaci da za a saka a nan...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da ƙwacen waya da faɗan Daba da kawar da Shaye-shaye ta Anti-Phone Snaching da ke jihar Kano, ta samu nasarar cafke...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane uku a unguwar Sabon gari yankin Noman’sland da ke ƙaramar hukumar Fagge a Kano, sakamakon...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano Kanseic, daga karɓar Naira milyan...