Manyan Labarai4 months ago
Kano: An gudanar da taron addu’a da sauke Al-kur’ani sau 82 saboda matsalar sace-sace a wata unguwa
Al’ummar garin Dan Hassan da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, sun gudanar da addu’o’i da saukar Alkur’ani sau 82 a rana ɗaya, tare da...