Hukumar zaɓe ta jihar Kano (KANSIEC), ta bayyana sunayen jam’iyyu 6 a matsayin waɗanda suka cika ƙa’idar shiga zaben ƙananan hukumomin da za a gudanar ranar...
Babbar kotun jaha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai Shari’a Usman Na Abba ta bayyana sunan Ali Musa Hardwoker a matsayin wanda zai yi wa jam’iyyar...
Rahotanni na bayyana cewar jam’iyyar NNPP a mazaɓar Ɗan Maliki da ke ƙaramar hukumar Kumbotso a Kano, ta kori Ali Musa Hardworker daga cikin jam’iyyar gaba...
Mai martaba sarkin Kano Dakta Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu, ya naɗa Alhaji Abbas Ɗalhatu shugaban rukunin gidajen Freedom Radio da Dala FM, a matsayin Bauran...