Manyan Labarai4 weeks ago
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar wa majalisar dokokin jihar ƙunshin Kasafi kuɗin 2025.
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatarwa majalisar dokokin jihar sama da biliyan ɗari biyar da arba’in da tara, a matsayin ƙunshin kasafin kuɗin...