Manyan Labarai2 weeks ago
Zargin Baɗala: Kotu ta wanke Auwalu Sankara da Taslim Baba Nabegu a Kano.
Babbar kotun Shari’ar Muslunci mai zaman ta a kofar kudu ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta sallami dakataccen kwamishina a jihar Jigawa, Auwalu Ɗanladi...