Manyan Labarai1 week ago
Gwamnatin Kano ta kulle ofishin kamfanin jiragen sama na Max Air da na Ɗantata and Sawoe a jihar
Gamnatin jihar Kano ta rufe ofishin kamfanin sufurin jiragen sama na Max air da na Dantata and Sawoe a nan Kano, sakamakon harajin da take bin...