Yayin da mabiya addinin kirista ke gudanar da bikin Kirsimeti yau a faɗin Duniya, wasu mabiya addinin a nan Kano, sun ce bikin kirsimetin a bana...
Kwamitin tsaro da gwamnatin jihar Kano ta kafa mai yaki da harkokikin Shaye-shaye da faɗan Daba da kuma daƙile kwacen Waya, ya ce daga watan Agustan...
Kwamitin tsaro na unguwar Dabino da ke yankin Tukuntawa a ƙaramar hukumar Birni a Kano, ya bukaci al’umma da su ƙauracewa rinka bayar da aron wayar...
Babbar Kotun jaha mai lamba 7 karkashin jagorancin mai Shari’a Amina Adamu Aliyu, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wani matashi mai suna...
Rundunar tsaron nan mai yaki da fadan Daba da ƙwacen Waya da kawar da Shaye-shaye ta Anty Snaching da ke jihar Kano, ta sha alwashin ci...
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗa fitaccen ɗan fina-finan Hausar nan na Kannywood, Sani Musa Danja, a matsayin mai ba shi...
Wasu lauyoyi ƙarƙashin jagorancin Barrister Yusuf Sulaiman, sun yi martani akan wani labari da wata kafar yaɗa labarai ta zamani take yadawa, da ta ke cewa...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Sustainable Growth Initiatives for human Right Development, ta ce akwai buƙatar gwamnatin Kano ta ƙara sanya idanu tare da ɗaukar...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wasu ma’aurata bayan da wuta ta ƙonesu a lokacin da Gobara ta kama a ɗakuna biyu...
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, sun jingine yajin aiki da suka shiga daga ranar Talata, sakamakon zargin da suka yi na gaza...