Manyan Labarai22 hours ago
Ƙungiyar masu buƙata ta musamman ta jihar Kano ta aikewa gwamna Abba Kabir Yusuf saƙo na musamman.
Ƙungiyar masu buƙata ta musamman ta jihar Kano, ta yi kira ga gwamnatin jihar nan, da ta samar wa masu buƙata ta musamman hukuma mai zaman...