Rahotanni na nuni da cewar harkokin sufuri sun tsaya a sabon titin Fanshekara da ke jihar Kano, al’amarin da ya janyo cunkoson ababen hawa tun daga...
Babbar kotun jiha mai lamba 24 karkashin jagorancin mai Shari’a Aisha Mahmud, ta sanya ranar 12 ga watan gobe dan sauraron shaidu a kunshin tuhumar da...