Manyan Labarai3 days ago
Wata Kotu ta yanke wa wasu mutane uku hukuncin Kisa ta hanyar rataya a Kano
Babbar kotun jaha mai zamanta a sakateriyar Audu Bako da ke Kano, a arewacin Najeriya, ƙarkashin mai Shari’a Amina Adamu, ta yanke wa wasu mutane uku...