Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun janye yajin aikin da suka shiga a ranar 26 ga watan Fabrairun 2025, akan rashin fara...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu magidanta da ake zargin su da damfarar mutane a shafukan sada zumunta, ta hanyar buɗe asusu...