Mataimakin Babban kwamandan Hisbah ta Jahar Kano Dakta Mujahideen Aminudden ya shawarci masu Hannu da shuni da su ƙara fitowa wajen tallawa masu ƙaramin ƙarfe musamman...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama waɗansu ƴan Bindiga da suka yi kuste a jihar, da nufin aikata mummunar manufar su lamarin da asirin su...