Hukumar da ake yaƙi da masu yi wa ƙasa zangon ƙasa ta ƙasa EFCC, reshen jihar Kano, ta cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim...
Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da kuma tallafawa mabuƙata a Najeriya, ta ce Abin takaici ne yadda gwamnatin tarayya ta amince...