Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wata Matashiya mai suna Ruƙayya Ibrahim, wacce akafi sani da Ummin Mama, bisa zargin yadda take yaɗa hotunan tsaraicin...
Tsohon shugaban majalisar Dattawa Ahmad Lawan, ya musanta wata jita-jita da ake yaɗawa kan cewar ya fice daga cikin jam’iyyar APC mai mulki a ƙasa, zuwa...