Manyan Labarai1 month ago
Amfani da kayayyakin da Hausawa ke samarwa zai farfaɗo da tsaffin sana’o’in Bahaushe – Masani
Masanin harshen Hausar nan da ke jihar Kano Dr. Magaji Ahmad Gaya, ya yi kira ga al’umma da su rinƙa amfani da kayayyakin da jama’ar Hausawa...