Manyan Labarai1 month ago
Hawan Sallah: Sarki Sunusi ya umarci Hakimai su shigo birnin Kano
Masarautar Kano ƙarƙashin jagorancin Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ta umarci dukkan Hakimai da ke ƙarƙashinta da su shigo cikin birnin Kano a gobe Laraba...