Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da tashar lantarki mai zaman kanta a Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, (AKTH), domin magance matsalar wuta a asibitin tare...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna Rabi’u Halliru Tudun Yola, a gaban kotun shari’ar Muslunci mai zaman ta a Ɗanbare,...
Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta Haramta shirya dukanin wata muhawara a tsakanin mawakan addini, tare da gayyatar mai yabon nan Usman Maidubun...
Wani matashi, jami’in rundunar tsaro ta Civil Defense a jihar Kano, mai suna Nura Abdullahi, dan asalin jihar Katsina, ya mayarwa wani mutum wasu tarin kudade...