Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shirin kula da lafiyar jarirai a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH), domin saukaka samun kulawar lafiya ga jarirai...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana kawo ƙarshen dokar ta-ɓaci na tsawon watanni shidan da ya sanya wa jihar Rivers da ke kudu maso kudancin...