Connect with us

Labarai

Rahoto: Muna bukatar rushen ‘yan sandan Anti Daba a Kano – Sha’aban

Published

on

Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar birni a jihar Kano, Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada ya bukaci kwamishinan jihar Kano da ya rushe sashen ‘yan sanda na Anti Daba saboda zargin kashe wasu matasa biyu a unguwar Sharada.

Hon. Sha’aban Sharada ya bukaci hakan ne yayin da suka ziyarci kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano a Shelkwatar rundunar ‘yan sanda da ke unguwar Bompai a ranar Litinin domin nuna bukatar su ta rushe sahen ‘yan sandan na Anti Daba.

Saurari Abba Isah Muhammad domin jin cikakken rahoton.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Labarai

Rahoto: Rashin kula da tarbiyar yara kan sanya su lalacewa – Malami

Published

on

Wani malamin makaranta a jihar Kano Malam Nasir Ghali Mustapha ya ce, rashin daukar ‘ya’ya da mahimmanci a wannan zamani kan sanya yara lalacewa.

Malam Nasir Ghali ya bayyana hakan ne a zantawar sa da wakilin mu Tijjani Adamu.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Labarai

Zargin kisan kai: Kotu za ta fara sauraron shaidu watan gobe

Published

on

Babbar kotun jiha mai lamba 9 karkashin mai shari’a Aisha mahamud ta sanya ranar 9 ga watan gobe domin fara sauraron shaidu cikin kunshin tuhumar da gwamnatin Kano ke yiwa wasu matasa 3 da ake zargin su da hallaka wani matashi a unguwa uku.

Kunshin zargin ya bayyana cewar matasan sun hada baki da wasu mutane 6 wadanda a yanzu sun tserewa shari’a  sun hallaka wani matashi mai suna Shamsu Yakubu ta hanyar caka masa wuka a kirji .

Matasan da aka gurfanar sun hadar da Aminu Malan da Martin Joseph da kuma Tahir Tanimu.

Sai dai dukkanin su sun musanta zarge-zargen, lauyan gwamnati Lamido Sorondinki ya bayyanawa kotun cewar za su gabatar da shaidu.

 

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Yadda NDLEA ta yi holin kayan maye a Kano

Published

on

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA ta yi holin kayan mayen da ta kama daban-daban.

Kwamandan hukumar a jihar Kano Dr Ibrahim Abdul ne ya bayyana hakan yayin da yake bayani a kan mutanen da suka kama da nau’ikan kayan maye daban-daban.

Saurari Abba Isah Muhammad domin jin cikakken rahoton.

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!