Wasanni
FC Raula ta dauki sabon mai horaswa Ljunberg

Kungiyar kwallon kafa ta FC Raula dake unguwar Diso a karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ta dauki sabon mai horaswa Sani Tijjani Ljunberg.
Manajan kungiyar FC Raula, Alhaji Sulaiman Dauda Raula ne ya tabbatar da hakan gas ashen wasanni na tashar Dala FM.
Alhaji Sulaiman Dauda Raula ya ce yanzu haka an cimma yarjejeniya a tsakanin juna da sabon mai horaswar Sani Tijjani Ljunberg domin ya jagoranci kungiyar.
sanarwar ta kuma ce an dauki sabon mai horaswar Sani Tijjani Ljunberg daga kungiyar kwallon kafa ta Admiral FC Kankarofi.
Wasanni
Division Two: Sakamakon ajin rukuni na biyu da aka fafata a Kano

Unity Sheka 2 Senior Boys 0
Golden Star Tsauna 0 Kunya Utd 3
Dabai Warriors 1 Hanga City 0
Ahlan Cup: Sakamakon ajin rukuni na daya
FC Itihad Mandawari 2 R2 12 Team FC Dala 0
Wasanni
Continue Mandawari ta sayar da‘yan wasa biyu a kan Naira dubu 20

Kungyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta sayar da ‘yan wasa guda biyu daga kungiyar kwallon kafa ta Manadawari Itihad.
A cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar a shafin sada zumunta na Coach’s Forum Dala FM wanda mataimakin shugaban kungiyar Sani Baban Iya Mandawari ya fitar.
Sanarwar ta ce kungiyar ta Continue Mandawari ta sayar da wasa Musa Abdullahi Kwali da kuma Abdullahi Aminu Huntler.
Mataimakin shugaban kungiyar, Sani Baban Iya ya ce an cimma yarjejeniya da kungiyoyin biyu a kan kudi Naira dubu ashirin dukannin ‘yan wasan.
A ranar 25 ga watannan kungiyar za ta fafata da ‘yan wasan tawagar Sirrin Zuciya da kuma Good Friends na murnar dan wasan su bisa baiko da a ka yi masa.
Wasanni
Division 0ne: Sakamakon gasar a Kano

Kano Warriors FC 1 Tarauni Babes 0
Ja ko kore 2 Kaura Goje United 0
Gwammaja City 3 Black Eagle Rimin Kebe 0
Gama Central 0 Famous Star 2
Eleven Tigers 0 City Feeder FC 2
Junior Waliyya 1 Zaura Stars 1
Young Boys Naibawa 0 M B Fc Faragai 1
Golden Star Dakata 1 Golden X Fc 1
New Boys Naibawa 0 Milo Tinshama 3
Gwagwarnda Fc 1 R/Zaki New Boys 0
-
Manyan Labarai11 months ago
KAROTA: An baiwa Baffa Babba wa’adin kwanaki bakwai
-
Nishadi1 year ago
Ina neman mijin aure – Rayya
-
Labarai11 months ago
Auren dan Panshekara da ba Amurkiya ya samu cikas
-
Nishadi1 year ago
Mansura Isah ta yi kaca-kaca da Sadiya Haruna
-
Manyan Labarai12 months ago
Ba’amurkiya da masoyin ta sun hada cinkoso a kasuwar Sabon Gari
-
Nishadi1 year ago
An gano daliban da Adam Zango ya dauki nauyin karatun su
-
Labarai3 months ago
Hamisu Breaker ya kai kan sa wajen ‘yan sanda
-
Manyan Labarai12 months ago
Sabuwar damfarar da ta fito a Kano
You must be logged in to post a comment Login
You must log in to post a comment.