Connect with us

Wasanni

Kwallon kafa: Na daya zai lashe kyautar dubu 35 – Habu PA

Published

on

Kungyar kwallon kafa ta Gyadi-Gyadi Kudu ta samu nasara a kan kungiyar kwallon kafa ta Unguwar Gano da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron raga bayan canjasar da a ka yi a wasan farko na siri daya kwalle na cin kofin Habu PA.

Wanda ya sanya gasar a tsakanin kungiyoyi 10 na yankin karamar hukumar Tarauni, Hon Abubakar Zakari Muhammad ya ce na daya da ya samu nasara a gasar zai lashe kyautar Naira dubu 35 yayin da na biyu zai lashe kyautar dubu 25 na uku kuma kyautar dubu 20.

Haka zalika ya kuma ce kowace kungiya a cikin gasar za ta samu kyautar Naira dubu 10, sannan kuma zai basu kyautar kwallo ga kowace kungiya da suka halarci gasar.

Shi kuwa wanda ya shirya gasar mai horaswa Umar Zeeba, ya ce gasar an shirya ta ne domin hada kan matasa a yankin karamar hukumar Tarauni.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Wasanni

Division Two: Sakamakon ajin rukuni na biyu da aka fafata a Kano

Published

on

Unity Sheka 2 Senior Boys 0

Golden Star Tsauna 0 Kunya Utd 3

Dabai Warriors 1 Hanga City 0

Ahlan Cup: Sakamakon ajin rukuni na daya

FC Itihad Mandawari 2 R2 12 Team FC Dala 0

Continue Reading

Wasanni

Continue Mandawari ta sayar da‘yan wasa biyu a kan Naira dubu 20

Published

on

Kungyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta sayar da ‘yan wasa guda biyu daga kungiyar kwallon kafa ta Manadawari Itihad.

A cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar a shafin sada zumunta na Coach’s Forum Dala FM wanda mataimakin shugaban kungiyar Sani Baban Iya Mandawari ya fitar.

Sanarwar ta ce kungiyar ta Continue Mandawari ta sayar da wasa Musa Abdullahi Kwali da kuma Abdullahi Aminu Huntler.

Mataimakin shugaban kungiyar, Sani Baban Iya ya ce an cimma yarjejeniya da kungiyoyin biyu a kan kudi Naira dubu ashirin dukannin ‘yan wasan.

A ranar 25 ga watannan kungiyar za ta fafata da ‘yan wasan tawagar Sirrin Zuciya da kuma Good Friends na murnar dan wasan su bisa baiko da a ka yi masa.

Continue Reading

Wasanni

Division 0ne: Sakamakon gasar a Kano

Published

on

Kano Warriors FC 1 Tarauni Babes 0

Ja ko kore 2 Kaura Goje United 0

Gwammaja City 3 Black Eagle Rimin Kebe 0

Gama Central 0 Famous Star 2

Eleven Tigers 0 City Feeder FC 2

Junior Waliyya 1 Zaura Stars 1

Young Boys Naibawa 0 M B Fc Faragai 1

Golden Star Dakata 1 Golden X Fc 1

New Boys Naibawa 0 Milo Tinshama 3

Gwagwarnda Fc 1 R/Zaki New Boys 0

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!