Connect with us

Manta Sabo

Rahoto: A tsatsala wa matasa bulala goma-goma tare da biyan dubu 10 – Kotu

Published

on

Labarai

Za mu kafa kwamitin da zai saka idanu a kan jarin dubu 10 da aka baiwa mata – Baffa Babba

Published

on

Shugaban hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota, Baffa Babba Dan Agundi, ya gargadi mata da a ka baiwa jarin dubu goma-goma a karamar hukumar sa da su juya kudin, domin su ninka wa a nan gaba.

Baffa Dan Agundi ya bayyana hakan yayin da ake kaddamar da rabon tallafin Naira dubu goma a yankin sa a karamar hukumar birni.

Wakiliyar mu Aisha Shehu Kabara ta rawaito cewa Baffa Babba Dan Agundi ya kafa kwamitin da zai rinka bibiyar wadanda a ka baiwa jarin wajen sun gudanar da sana’ar su yadda ya kamata.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Magidan ci ya yi wa tsohuwar matar sa mahangurba a kan Tsire

Published

on

Wani magidanci mai suna Muhammad Sulaiman mazaunin unguwar Kusa dake Makoda, bisa zargin shi da laifin tankwabar da Nama Tsire a hannun tsohuwar matar sa har takai gay a zubar mata da jinni ta hanyar yi mata mahangurba a baki.

Daga kotun shari’ar musulunci dake zamanta a karamar hukumar Danbatta karkashin mai shari’a Garba Hamza Malafa, wakilin mu Abubakar Sabo ya turo mana da rahoto.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: An sake kai mai takardar filaye na bogi zuwa gidan gyaran hali

Published

on

Wata mata mai suna Zulaihat Auwal, ta nemi kotu da ta bi hakkin mahaifiyar su wadda ta rigamu gidan gaskiya, sakamakon wani mutum mai suna Aminu Hassan wanda ake zargi ya sayarwa da mahafiyar su fili na bogi.

Daga kotun shari’ar Musulunci mai zaman ta a Kofar Kudu karamar hukumar birni a jihar Kano, wakilin mu Ibrahim Abdullahi ya aiko mana da rahoto a kan wata tsohuwa da ita ma aka bata takardun Burodi a matsayin takardar filaye.

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!