Connect with us

Labarai

Rahoto: A dakatar da bincikar Muhuyi Rimin Gado- Lauyoyin Muhuyi

Published

on

Babbar kotun tarayya mai lamba 3, ta ci gaba sauraron shari’ar nan wadda, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya yi ƙarar gwamnatin jihar Kano da Kwamishinan shari’a da Majalisar dokoki da kuma shugaban majalisar dokokin jihar Kano tare da Kwamishinan ‘yan sanda har da babban Sifeton ‘yan sandan kasar nan.

Muhuyi ya roƙi kotun ta hannun lauyoyin sa cewa, ta hana ‘yan sanda su kama shi, sannan a dakatar da binciken da a ke yi na wasu takardu da ya gabatar daga asibiti, wanda majalisar dokoki ta ke cewa, takardun ba su da inganci.

Wakilin mu na ‘yan Zazu, Yusuf Nadabo Isma’il nada cikakken rahoton.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Labarai

Rahoto: Mu tuba ga Allah domin fita daga tsanani – Limamin Na’ibawa

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Na’ibawa Gabas, Malam Abubakar Jibril ya ce, al’umma su tuba zuwa ga Allah, domin ya musanya tsanani zuwa yanayi na walwala.

Malam Abubakar Jibril, ya bayyana hakan ne ta cikin Huɗubar Juma’a da ya gabatar.

Mu na da cikakken rahoton a muryar da ke ƙasa.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Rashin wadatar zuci ke janyo zalinta a tsakanin al’umma – Limamin CBN Quarters

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Faruq Unguwa Uku CBN Quarters, Dr. Aminu Ismai’l, ya ce, rashin wadatar zuci ke janyo zalunci da cutar wa a tsakanin al’umma.

Dr. Aminu Isma’il, ya bayyana hakan ne, yayin da ya ke yi wa Dala FM ƙarin bayani dangane da Huɗubar Juma’a da ya gabatar.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Mu guji yin ƙarya da yaɗa ta – Limamin Chiranchi

Published

on

Babban limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi da ke unguwar Chiranchi, a ƙaramar Hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u, ya ja hankalin al’ummar Musulmi da su guji yin ƙarya da kuma yaɗa ta.

Dr. Rabi’u ya bayyana hakan ne, yayin da yake ƙarin haske dangane da abin da huɗubar sa ta ƙunsa.

Wakilin mu na ƴan Zazu, Abba Isah Muhammad na da cikakken rahoton.

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!