Addini
Rahoto: Ilimi da tarbiya na kan gaba wajen samar da matasa nagari – Limamin Tukuntawa

Limamin masallacin masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, idan iyaye su ka kula da baiwa yara ilimi musamman na addini da tarbiya, domin samun matasa nagari a nan gaba.
Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya bayyana hakan ne, yayin da yake yiwa wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, karin bayani dangane da abinda hudubarsa ta kunsa.
Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.
Addini
Rahoto: Mu yawaita ibada a goman farko na Zulhijja – Limamin Tukuntawa

Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su kara jajircewa da ibada a goman farko na Zulhijja, domin rabauta da falalar ubangiji.
Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya bayyana hakan ne, yayin da yake yiwa wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, Karin bayani dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.
Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.
Addini
Rahoto: Maniyyata sun yi zanga-zanga a Kano

Maniyya sama da dari biyu sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Kano, dangane da zargin hukumar jin dadin Alhazai ta jihar ta ki ba su kujerun su bayan kudadensu da suka yi tuntuni kamar yadda aka tsara.
Sai dai sakataren hukumar jindadin Alhazai na jihar kano Muhammad Abba Danbatta yace suna tsaka da shawo kan korafin da maniyyatan suka yi domin samo musu mafita.
Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.
Addini
Rahoto: Babbar asara ce mutum bai aikata alheri a watan Zul-hijjah ba – Limamin hukumar shari’a

Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, malam Dayyabu Haruna Rashid Fagge ya ce, akwai bukatar al’umma su yawaita da ayyukan alheri a ranakun goman farko na cikin watan Zul Hijja.
Malam Dayyabu, ya bayyana ne yayin zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, a kan sharhin hudubar Juma’a da ya gabatar.
Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.
-
Nishadi3 years ago
Ina neman mijin aure – Rayya
-
Manyan Labarai2 years ago
KAROTA: An baiwa Baffa Babba wa’adin kwanaki bakwai
-
Labarai2 years ago
Auren dan Panshekara da ba Amurkiya ya samu cikas
-
Nishadi3 years ago
Mansura Isah ta yi kaca-kaca da Sadiya Haruna
-
Labarai2 years ago
Hamisu Breaker ya kai kan sa wajen ‘yan sanda
-
Lafiya4 weeks ago
Rahoto: An gano wani gida da ake gini da takardun Kur’ani da Alluna
-
Nishadi3 years ago
An gano daliban da Adam Zango ya dauki nauyin karatun su
-
Manyan Labarai2 years ago
Sabuwar damfarar da ta fito a Kano