Connect with us

Labarai

Kotu ta bayar da izinin rataye Dan Sandan da ya kashe Direba a kan Naira 100

Published

on

Wata babbar kotu da ke zamanta a garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani korarren dan sanda mai suna, Sajan James Imhalu, bisa laifin kashe wani direba.

Wanda ake zargin dai ya aikata laifin ne a shekarar 2015, bayan da marigayin ya ki biyan cin hancin Naira 100.

Da yake yanke hukunci a kan karar, alkalin da ke jagorantar shari’ar, Mai shari’a Elsie Thompson, ya ce, wanda ake tuhuma dan sanda ne mai cike da farin ciki wanda bai kamata a bar shi a cikin al’umma ba.

Ta lura cewa, da gangan ya harbi direban dan kasuwa mai suna Legbara David, a Whimpey Junction, Fatakwal.

Lauyan mai gabatar da kara, Kingsley Briggs, ya ce, hukuncin zai zama taimako ga dangin mamacin.

Labarai

Ranar ‘yan jaridu ta duniya: Aljanu na satar labarai daga sama – Danfodio

Published

on

Masanin harkokin aljanu a jihar Kano, Abdullahi Idris Danfodio ya ce, aljanu na satar labarai daga sama domin fada wa al’umma.

Abdullahi Idris Danfodio, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki.

Akwai cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Da zarar PI ta fashe za mu yi abinda za mu taimaka wa mutane – Matashi

Published

on

Wani matashi a jihar Kano, Auwal Muhammad Musa, mai jiran fashewar PI ya ce, da zarar ta fashe za su gudanar da abubuwan da za su taimakawa al’umma.

Auwal Muhammad, ya bayyana, ya bayyana hakan ne, yayin zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Yusuf Nadabo Isma’il.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Matasa masu jiran fashewar PI na fama da matsalar damuwa – Masani

Published

on

Wani masani da ke karatun babban Digiri a jami’ar Bayero, bangaren nazarin halayyar Dan Adam a jihar Kano, Shu’aibu Lawan Matawalle, ya ce, akwai damuwa ga matasan da ke jiran fashewar PI, domin babu wanda yake samun kudi haka kawai ba tare da yayi kasuwanci ba.

Shu’aibu  Matawalle, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Yusuf Nadabo, dangane da yadda matasa ke jiran fashewar PI.

Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Trending