Connect with us

Addini

Rahoto: Mu yawaita ibada a goman farko na Zulhijja – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin  masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su kara jajircewa da ibada a goman farko na Zulhijja, domin rabauta da falalar ubangiji.

Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya bayyana hakan ne, yayin da yake yiwa wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, Karin bayani dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Addini

Rahoto: A rinƙa kyautata alwala yadda Manzon Allah (S.A.W) ya yi – Limamin Al-Muntada

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Almundata da ke unguwar Dorayi, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, malam Nura Sani, ya ce, al’umma su rinka kyautata alwala, domin tana daga cikin manyan ibadu da Allah ya shar’anta ga bayinSa.

Malam Nura Sani, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, yayin da yake karin bayani, dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Mu rinƙa ƙoƙarin zuwa sallar Juma’a a kan lokaci – Limamin hukumar sharia

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Dayyib Haruna Rashid, ya ce, akwai buƙatar al’ummar musulmi, su rinƙa zuwa masallacin Juma’a a kan lokaci.

Malam Dayyib Haruna Rashid, ya bayyana hakan a zantwarsa da walikin mu na ƴan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Ɗinki.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Azumin Tasu’a da Ashura na kankare zunuban shekara guda – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin Juma’a Na Masjidul Ƙuba da ke unguwar Tukunwa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce,  Azumin Tasu’a day Ashura Na kankare zunuban shekara guda.

Malam Abubakar Tofa, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da walikin mu Na ƴan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Ɗinki.

Akwai cikakken rahoton a muryar da ke ƙasa.

Continue Reading

Trending