Connect with us

Birnin Dala

Saurari wasan kwaikwayon Birnin Dala na yau 11-06-2019

Published

on

Birnin Dala

Shirin Birnin Dala zai yi zarra akan sauran fina-finan hausa – Kachallan Kano

Published

on

Anyi kira ga masu shirya wasan kwaikwayon Birnin Dala na Talbijin dasu duba yiwuwar mayar da shirin cikin Littafi yadda Ɗalibai da Manazarta da masu bincike zasu samu damar karanta labarin a karance.

Wannan kira ya fito ne ta bakin Mai girma Kachallan Kano, Mallam Magaji Galadima jim kaɗan bayan kammala taron kaddamar da shirin wasan Kwaikwayon Birnin Dala wanda aka gudanar yau Lahadi, a Birnin Kano.

Basaraken, wanda ya samu wakilci Alhaji Salisu Abdul a zantawar sa da manema labarai ya ce, babu shakka shirin Birnin Dala na Rediyo yayi matukar tasiri wajen nuna yadda cikin gidan Masarauta yake a kasar hausa.

Da kuma tunawa hausawa abubuwa na gargajiya da suka yi watsi dasu dama yadda Sarakuna a da ke aiwatar da Jihadi akan waɗanda ba Musulmi ba.

Kuma akwai yiwuwar shirin na Talbijin zai zama zakaran gwajin dafi domin zai dusashe hasken sauran Fina finan hausa waɗanda ake gina jigon su akan soyayyar zamani da raye raye da wake wake.

Ya kuma kara da cewa mayar da shirin rubutaccen littafi zai fi taimakwa harshe hausa fiye da wasan kwaikwayon Rediyo dama na Talbijin.

 

Daga karshe ya yabawa masu shirya shirin bisa kishi da suka nuna akan harshen hausa da kuma Masarautu.

Sannan yayi jan hankali ga sauran masu shirya fina finan hausa dasu juya akalar labaran su zuwa ga al’adun bahaushe wanda ya gada kaka da kakanni.

 

 

Continue Reading

Birnin Dala

Saurari wasan kwaikwayon Birnin Dala na yau 12-06-2019

Published

on

Shirin wasan kwaikwayon Birnin Dala na yau Laraba.

DOWNLOAD NOW

Ayi sauraro lafiya.

Continue Reading

Birnin Dala

Saurari wasan kwaikwayon Birnin Dala na yau Alhamis 30-05-2019

Published

on

Shirin wasan kwaikwayon Radio mai nisan zango dake zuwa muku a kullum da misalin karfe 07:00 zuwa 07:30 na safe, sannan a maimaita da misalin karfe 03:00 zuwa 03:30 na rana.

BIRNIN DALA 30 05 2019

Ayi sauraro lafiya.

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!
en_USEnglish
en_USEnglish