Da daren ranar Talata ne, al’ummar unguwar Fagge da ke Kano a arewacin Najeriya, suka kasance cikin fargaba, bayan da suka fara jin karar harbe-harben bindiga...
Da daren ranar Talata ne wasu ‘yan fashi da makami suka kaddamarwa wasu yankuna a birnin Kano da ke arewacin Najeriya. Maharan dauke da makamai a...
Hukumar fansho ta jihar Kano, ta ce zata kaddamar da shirin tantance ‘yan fansho cikin kwanaki biyar, domin tsaftace ayyukanta a fadin jihar. Shugaban Hukumar, Alhaji...
Mazauna wasu unguwanni birnin Kano da ke arewacin Najeriya, sun koka dangane da yadda garin tuwonsu ke batan dabo a wurin nika a ‘yan kwanakin nan....
Shekara guda kenan, da jami’an ‘yan sanda suka gano matsalar batan yaran da ake fama da su a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, inda ake...
Gwamantin jihar Kano ta ce zata ba wa shirin koyar da mata sana’o’in dogaro da kai fifiko, la’akari da yadda suke bayar da gudun mowa wajen...
Majalisar kansiloli ta karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta dakatar da shugaban karamar Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zarginsa da karkatar da wasu kudade. A...
A ranar 30 ga watan Satumbar nan ne Shugaban Hukumar KAROTA Baffa Babba Dan-Agundi zai gurfana gaban kotun majistiri da ke nan Kano, sakamakon zargin sa...
Wata kungiyar kasa-da-kasa mai suna Federation of the Associations that value Humanity, me rajin tallafawa rayuwar bil’adama, ta sha alwashin cigaba da inganta hanyoyin samar da...
An nemi majalisar dokokin jihar Kano da ta kafa kwamiti na musamman da zai gudanar da bincike a kan wani kamfanin shinkafa da ya rufe ma’aikata....