Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce, adadin mutanen da annobar korona ta harba a kasar sun haura 60,600 bayan da aka gano...
Wasu yan bindiga sunyi garkuwa da mutane da dama a wani farmaki da suka kai garin Kuje dake Abuja babban birnin Najeriya. Cikin wadan da a...
Gwamnatin Nijeriya ta ce ta fara wani shirin rage cunkoso a gidajen yari ta hanyar sakin kananan yaran da ke tsare a wannan lokaci na annobar...
Gwamnatin Najeriya ta ce nan ba da dadewa ba za a cimma matsaya tsakaninta da kungiyar malaman jami’o’in kasar wato ASUU. Wata hira da ya yi...
Jihohi ashirin da tara ne su ka karbi tallafin kudi daga gwamnatin tarayya, domin inganta bangaren lafiya a matakin farko, inji kungiyar gwamnonin Najeriya ta NGF....
Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar kara wa’adi na biyu na dokar kulle zuwa wasu makwanni hudu. Ko da yake tun farko gwamnatin ta sassauta dokar,...
Shararren kamfanin nan na Shoprite mallakin kasar Afirka ta kudu ya dakatar da ayyukansa a Najeriya Kamfanin ya sanar da cewa ya fara gudanar da wani...
Nijar ta dawo da wasu ‘yan Najeriya gida da ake zargin sun shiga kasar ba bisa tsarin doka ba, yayinda suke kokarin tsallakawa Turai. Hukumar lura...
A cikin shirin Baba Suda na ranar LARABA 09 10 2019 kunji cewa wasu matasa da ake zargin sun gwanda tsayin hannunsu akan wata kosashshiyar tinkiyar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi karin harajin kayayyaki na VAT daga kasha biyar zuwa kashi bakwai da rabi. Shugaban ya yi wannan jawabi ne...