Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillers, ta karbi Naira miliyan goma domin sanya alama ta sunan kamfanin Aspira Nig a jikin rigunan kungiyar. Shugaban Ƙungiyar Kwallon...
Kungiyar manyan makarantun gaba da sakandire a harkokin wasanni ta jihar Kano wato (KASHIGA) ta gudanar da taro, domin zama tsintsiya maɗaurin ki ɗaya a tsakanin...
Shugaban Ƙungiyar Kwallon ƙafa ta Kano Pillars, Surajo Shu’aibu Yahya Jambul, ya ce, akwai bukatar marubuta labarin wasanni su ƙara kaimi wajen shirya tarukan wayar da...
Ƙungiyar kwalejin fasaha ta Poly Technic haɗin gwiwa da makarantar koyon aikin gona a jihar Kano, sun shirya shiga yajin aiki a cikin watan Afirilu, matuƙar...
Hukumar tattara kudin haraji ta jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargin yana sayar da lamba ta jabu a kasuwar kauyen Darki. Jami’in hulda...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta sashen gudanar da harkokin lafiya ta jami’ar Yusuf Maitama Sule ta zama zakaran gwajin dafi a gasar ƙwallon ƙafa ta ƴar Tile...
Kwamitin shirya gasar cin kofin Habu PA dake wakana a ƙaramar hukumar Tarauni ya sanya ranar Juma’a a matsayin ranar da za a kammala gasar.Shugaban kwamitin,...
Babban limamin masallacin juma’a na Sahaba da Kwandila Sheikh Muhammad Bin Usman ya ce, aikin gwamnati ga matan aure, na daya daga cikin abinda ke kawo...
Hukumar kare hakkin masu saye da sayarwa ta jihar Kano ta ce, ba za ta bari ‘yan kasuwa su karawa kayayyakin masarufi kudi alokacin da watan...
Wata bishiyar Madaci a kasuwar Sabon gari, da ke jihar Kano, kogon tsakiyar ta ya kama da wuta, wanda dakyar hukumar kashe Gobara ta yi nasarar...
Wasu bata garin matasa a na zargin sun afkawa al’ummar yankin Kofar Na’isa da sara da suka da tsakar rana, a karshen makon da ya gabata....
Wani dattijo mai sana’ar saka Kwanduna da Akurkin kaji, dake Zangon Dawanau a karamar hukumar Dawakin Tofa, Malam Muhammad Lawan ya yi kira ga matasa da...
Wata gobara ta tashi a cikin wani kangon kiwon Tumakai, dake unguwar Madigawa a karamar hukumar Dala, da ta yi sanadiyar yanka Tumakan gaba daya, a...
A ci gaba da wasannin damben gargajiya dake gudana a filin wasa na Ado Bayero Square a nan jihar kano, wasu daga cikin wasannin da a...
Hukumar yakar rashawa da karba korafe-korafe ta jihar Kano ta ce, ta gano wasu ƴan kasuwa sun fara ƙara farashin hatsi a kasuwar Dawanau, saboda haka...