Shugaban kungiyar a kano kwamared Kabiru Ado Munjibir ne, ya yi wannan tuni ga kwamishinan kanan hukumomin jihar Murtala Sulen Garo, yana mai cewa yawancin ma’aikatan...
Sarkin Borin Kano Shida Kwankwamansa Sunyi Martani Kan Sumamen Da Hukumar Hisba Ta Kai Wani Gida Ayankin Samegu, Akwai Bayanin Kwankwaman. Ana Zargin Wani Mutumi Ya...
Labarai a Takaice Wani kwarraren lauya mai zaman kasa a nan jihar Kano, Barista Umar Usman Danbaito, ya yi kira ga gwamnati da ta samarwa...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa Hukumar Hisba Ta Tarwatsa Wani Gidan Yan Bori Dake Unguwar Samegu Ana Kano. Ana Zargin Wani Matashi Ya Baiwa Wani...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Zaben Kano: Kotu ta amince da bukatar PDP Kotun karbar korafe korafen zaben gwamna a nan Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Rahoto: Fasahar Matasa na Cigaba da Habaka a Kano Fasaha da kere-kere tsakanin matasa abune da ya zama ruwna dare a tsakanin matasa a jihar...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Acikin shirin Baba Suda na ranar Jumu’a kunji cewa: Ana Zargin Wani Matashi Da Yiwa Wata Budurwa Binniya A Ciki Karshe Tace Ga Garunku Nan, Sabo Da...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na daren yau Litinin 08-04-2019.
LABARAI A TAKAICE. Kungiyar dake rajin bunkasa ilimi a cikin al’umma ICEADA, tayi kira ga matasa da su rungumi zaman lafiya tare da kaunar junan...
A cikin shirin mu na gasar Premier ta kasar Ingila za mu kawo muku wasa kai tsaye tsakanin kungiyar kwallon ta Newcastle United da ta takwararta...
Masu sauraro barkanmu da warhaka. A ranar asabar din nan ne mabiya Darikar Tijjanyya a sassan duniya zasu gabatar da bikin mauludin Sheik Ibrahim Inyass RTA....