Wani mai rajin cigaban Ilimi anan Jihar Kano Kwamared Auwal Rabiu Babban wando, ya shawarci hukumomi da su sanya ‘ya’yan su a makarantun gwamnati. Kwamared babban...
Kakakin babbar kotun jihar Kano baba Jibo Ibrahim ya yi kira ga masu kara da ranar zuwan su kotu ta shiga ranakun da ake yajin aiki,...
Daga can jihar Osun kuwa a yau ne za’a sake wani bangare na zaben gwamnan jihar. A zantawar manema labarai da Shugaban hukumar zabe ta INEC...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano barrister Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa, rashin daukar matakin kotu da wasu mataye kanyi idan sun samu...
Majalisar zartarwar kasar Indiya ta amince da doka mai tsauri da ta haramta yi wa mata saki uku lokaci guda. Ministan doka na kasar Ravi Shankar...
Kungiyar bunkasa ilimi da cigaban Demokradiyya wato SEDSAC, tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta tabbatar da sabon tsarin karin albashi ga ma’aikatan gwamnati. wannan kiran...
A daren jiya talata ne aka sako Malamai uku na Kwalejin Lafiya ta Shehu Idris dake Makarfi a jihar kaduna, bayan yini biyu da suka shafe...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin kwamishinan gona, Dr Nasiru Yusuf Gawuna, a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kano. Da yake karanta jawabin amincewar...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta kashe sama da naira miliyan sittin wajan ciyarda daliban makarantun kwana a bana. Shugaban hukumar kula da manyan makarantun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka birnin Osogbo dake jihar Osun a yau Talata don halartar taron gangamin kamfen din yakin neman zaben dan tankarar gwamnan...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta bayyana cewa ambaliyar ruwa da aka samu a jihohin Kogi da Anambara da Delta da Neja a matsayin...
Hukumar lafiya da asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, sun bayyana cewa yara kanana milyan 6 da dubu 300 ne suka mutu a...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutum 31 tare da rushewar fiye da gidaje 10,000 sakamakon ambaliyar ruwa da ta auku a kananan hukumomi 15....
Kasashen Ethiopia da Eritrea, sun sanya hanu kan wata yarjejeniya da zata kara karfafa dangantaka tsakaninsu, bayan kwashe skeru biyu suna gwabza yaki da kuma sama...
Kungiyar cigaban Ilimi da inganta harkokin Demokradiyya SEDSAC, ta yi kira ga al’umma musamman matasa, da su guji cusa kansu a cikin bangar siya sa, domin...