Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da shugaban gunadarwar Kungiyar Kasashen Afrika Musa Faki Muhammad, sun bukaci hadin kan hukumomin biyu domin shawo kan tashe-tashen hankulan...
Wani Masanin Halayyar Dan Adam dake kwalejin Ilimi ta Tarayya a nan Kano Dakta Yunusa Kadiri ya bayyana son abin duniya a matsayin abin da ke...
Gwamnatin jihar Naija ta kai ziyara kauyen Rafingora dake karamar Hukumar Kontagora a jihar, sakamakon anbaliyar ruwa da ta faru a yankin wanda yayi sanaddiyar mutuwa...
Hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen jihar kano ta gargadi masu ababen hawa da su kaucewa gudun wuce sa’a yayin da suke kusanto mahadar titi, don...
Kungiyar kwadago ta kasa reshen jihar Kano ta rufe ofishin kamfanin sadarwa na MTN saboda abin da kungiyar ta kira tauye hakkokin ma’aikatan kamfanin. Da sanyin...
Al’umar unguwar Hotoron Arewa a yankin karamar hukumar Nasarawa sun koka kan yadda hukumomin ilimi sukayi watsi da tabarbarewar yan aikin koyo da koyarwa a makarantar...
A jiya lahadi ne aka kammala taron kasa na yini uku da kungiyar lauyoyi musulmai wato MULAN a takaice ta shirya a nan Kano. A yayin...
Iyaye a yankin kananan hukumomin Gwale da Kumbotso a nan Kano sun koka bisa rashin samun guraben da zasu sanya yayansu a Makarantar Tarbiyatul Aulad Chiranci...
Shugaban kungiyar kabilar Ebira na jihohin Kano da Jigawa Mamudu Ujudud Waziri ya yi kira ga al’ummar kasar nan da su rungumi akidar zaman lafiya a...
Jakadan Najeriya a Saudiyya Isa Dodo ya nesanta kansa da zargin cewa yana da hannu wajen kai mata da sauran mutane Saudiyya don aiyukan hidima inda...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kwara ta ce ba za ta taba juya wa shugaban majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki baya ba. Shugaban jam’iyyar Ishola Fulani ya...
Ma’aikatar kula da harakokin sufurin jiragen sama a kasar nan, ta ce daga nan zuwa karshen wannan shekara ake fatan sabon kamfanin jirgin saman najeriya zai...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wasu kauyukan Fulani biyar na karamar hukumar Lau a jihar Taraba. Bayan kona gidaje da dukiya ‘yan bidnigar sun...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano ta gargadi Shugabannin kananan hukumonin Gabasawa da Gezawa da sauran mazaunayankin da suyi shirin kotakwana game da hassashen da...
Wani sabon rahotan kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch (HRW) ya zargi jami’an tsaron Habasha da aikata fyade da azabtarwa kan fursunonin siyasa a...