Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa zata yiwa harkar tsaro kwaskwarima domin shawo kan matsalar tsaro data ke kara tabarbarwewa a kasar nan. Shugaban kasa...
Tsohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya yi kira da akawo karshen yawan kashe kashen rayuka da ake fama da shi a fadin kasar nan. Obasanjo...
Wata kotu dake zaman ta a birnin Yolan jihar Adamawa ta yankewa wasu matasa biyar hukuncin kisa bisa samun su da laifin kashe wani makiyayi da...
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da mutuwar mayakan Boko Haram 23 tare da gano wasu makamai yayin wani arangama da suka yi da mayakan a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘Yan Nigeria da su karbi sabon sauyin da gwamnatin Nigeria ta yiwa ranar dimukradiyya yiwa da zuciya daya tare da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna rashin jindadin sa kan martanin da Ministan yada labarai da al’adu Lai Muhammad yayi ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo,...
Babban sufeton ‘yan sandan kasar nan Ibrahim Idris, ya ce dole ne doka tayi aiki kan kowanne dan Najeriya komai girmansa ko mukaminsa. Ibrahim idris Ya...
Gwamnatin jihar Nasarawa ta rufe wasu makarantun firamare talatin da biyar a cikin karamar hukumar Obi dake jihar, sakamakon lalatasu da aka yi yayin wani rikici...
Daraktan yada labarai na kamfen din kungiyar MKO Abiola wato, Hope ’93 MKO Abiola Campaign Organization, Obafemi Oredein, ya nemi shugaba kasa Muhammadu Buhari da ya...
Tsohon babban jojin Nigeria mai shari,a Alfa Belgore ya ce bayar da lambar yabo mafi girma a Nigeria ta GCFR ga marigayi MKO Abiola baya bisa...
Mai ba shugaban Amurka shawara akan harkokin tattalin arziki ya tabbatar cewa shugaban zai tsaya kan harajin da ya kakaba wa wasu kasashe da suka fi...
Rundunar yan sandar kasar nan ta bayyana cewa dole ne shugaban majalisar dattawa sanata Bukola Saraki ya bayyana gabanta domin ya amsa wasu tambayoyi kan zarginsa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauya ranar bikin tunawa da Dimokradiya daga 29 na watan Mayu zuwa 12 ga watan Yuni domin tunawa da Chief MK...
Wasu mazauna garin Offa dake jihar kwara sun gudanar da wata zanga zangar nuna adawa da matakin rundunar yan sandan kasarnan akan goron gayyatar da ta...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kaduna ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kaduna Ramalan Yero da wasu mutane uku Tunda farko lauyan masu kariya...