Shugaban alkalan kasar nan, Wilson Onnoghen, ya nuna damuwarsa kan gibin dake akwai tsakanin manya da kananan kotuna, musamman a matakan jihohi. Onnoghen ya bayyana hakan...
Dan sama jannatin nan da ya hau kololuwar saman karfen gidan Rediyon Kano dake unguwar Tukuntawa mai tsawon mita sama da dari hudu,Isma’Ila Abdullahi Shabege, ya...
Hukumar ma’aikatar kasa da safiyo ta jihar Kano ta fara aiwatar da rijistar gidaje da filaye da kuma gonaki dake fadin kananan hukumomi 44 na jihar...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB, Ta ce” yau ne dalibai masu bukata ta musamman za su zana jarabawarsu ta JAMB a wasu cibiyoyi biyar...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da Naira biliyan 4 a matsayin kudin da za ta gina titin karkashin kasa da kuma gadar sama titin zuwa Zaria...
Al’ummomin yankunan Madagali, Michika da kuma Gwoza sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kai irin wannan ziyarar yankunan su. Al’umomin yankin Suna ganin ziyarar...
Wani matashi mai suna isma’ila bege mazaunin unguwar shagari Quaters layi na 7, ya hau kololuwar saman karfen eriyar tashar gidan Rediyon kano dake unguwar Tukuntawa,...
Wani malami anan kano Dakta Naziru Datti yasayyadi Gwale, yayi kira ga al’ummar musulmi akan idan za su bada bashi da subi dokokin A….. S.W.T Dakta...
Kungiyar kanikawa ta kasa NATA reshen jihar Kano ta yi kira ga matasa da kananan yara das u rungumi sana’ar kanikanci don gujewa zaman kashe wando ...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, “Ta shirye tsaf domin fara safarar zoborodon da al’ummar jihar suke nomawa zuwa kasar Mexico”. Gwamnan jihar ta Jigawa wanda ya...
Sarkin Samarin Hausawan Jihar Oyo Alhaji Muhammadu Nasiru Yaro, ya bayyana auren diyar gwamnan Kano da na gwamnan jihar Oyo wanda ya gudana, cewa abin farin...
Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Alhaji Saidu Mohammed,ya yi kira ga al’umma musamman ma ‘yan kasuwa da su rinka hanzarin...
Hukumar hana fasa kauri ta kasa mai kula da jihohin Oyo da Osun ta kama buhunhunan shinkafa da tsofaffin tayoyi da dilolin gwanjo da man girki...
Dan majalisar dattawan kasar nan wanda ya fallasa yawan kudin da yan majalisu ke dauka a duk wata, Sanata Shehu Sani , ya bayyana dalilan da...