Gwamnatin Kano ta karɓi rahoton kwamitin da aka kafa domin bayar da shawarwari kan yadda za a kafa zauren tsofaffin Ƴan jarida na jihar, domin ƙara...
Kotun majistare mai lamba 7 karkashin jagorancin mai shari’a Halima Wali, ta aike da dan Tiktok ɗin nan Idris Mai Wushirya, zuwa gidan gyaran hali bisa...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinonin guda biyu tare da Babban Sakataren Ma’aikatar Shari’a na jihar, a wani ɓangare...
Hukumar Shari’a ta jihar Kano ta dakatar da buɗe sabon masallacin Juma’ar gidan marigayi Alhaji Ghali Umar Na’abba, da ke kan titin Sharaɗa kusa da hedikwatar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bankaɗo wasu miyagun ƙwayoyi, da darajar kudin su ta kai sama da Naira miliyan 42, tare da cafke wasu fitattun...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta sake kama ƙwayoyi na sama da Naira miliyan 40, a ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, kwanaki kaɗan da kama ta Miliyan...
Darakta-Janar na Hukumar Tsaro ta farin kaya a Nigeriya, (DSS), Mr. Oluwatosin Adeola Ajayi, ya bayar da umarnin sakin wata ƴar kasuwa da ke Abuja, Mrs....
Guda daga cikin manyan malamai masu koyar da Al-Qur’ani da karatunsa a Masallacin Annabi (S.A.W), Sheikh Bashir Bin Ahmed Siddiq, ya rasu a ranar Laraba 01...
Gwamnatin Jihar Kano na duba yiwuwar haɗa kai da ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi, da ta hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar, KAROTA, domin...
Wata majiya daga rundunar ƴan sandan jihar Kano ta shaidawa Dala FM cewar, rashin ganin Kwamishinan ƴan sandan jihar Ibrahim Adamu Bakori, da jami’an sa, na...
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya yi tur da Allah wa-dai da matakin da kwamishinan ƴan sandan Kano ya ɗauka na ƙin halartar babban...
Gwamnatin Kano ta yi kira ga al’ummar jihar da su rungumi tsarin iyali a wannan lokaci, domin samar da ingantacciyar lafiya ga mata da jariran da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da rabon tallafin farko na shirin ƙarfafa matasa na jihar, wanda aka tsara domin tallafawa matasa masu...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kammala tantance sunayen mutane biyu da Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin naɗasu muƙamin kwamishinoni. Gwamna Yusuf...
Ƙungiyar likitocin Dabbobi ta kasa reshen jihar Kano, ta buƙaci al’umma da su rinƙa saurin kai duk wanda mahaukacin Kare ya ciza Asibiti, domin bashi kulawar...