Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da barkewar annobar cutar Tarin Mashako da cutar Lassa a kananan hukumomin jihar 13 da suka hadar da karamar...