Majalisar wakilan Najeriya ta ce ba zata sanya hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2021 da ke gabanta ba a yanzu haka ba, matsawar ba...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce kason da aka warewa bangaren noma a kasafin 2021 ya yi kadan, idan aka kwatanta da wanda aka ware a kasafin...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce babu wani minista da za’a bari ya shiga zauren majalisar da zugar Jami’an Tsaro da sunan kare kasafin kudin ma’aikatarsa. Shugaban...
Shugaban Hukumar Raya Yankin Niger Delta (NDDC) Daniel Pondei ya yanke jiki ya fadi a lokacin da ake tsaka da gabatar masa da tuhuma, kan almubazzaranci...
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Inganta Ilimi da Ayyuka ya yanke shawarar tunkarar Shugaba Muhammadu Buhari da Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) kan bukatar gyara ranar da za...