Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da mai bashi shawara na musamman kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai daga muƙaminsa. Kwamishinan yaɗa labaran Kano...