About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

WATA KOTU TA WANKE TSOHON GWAMNAN JIHAR SOKOTO

Comments are closed
Wata babbar kotu dake jihar Sakkwato ta wanke tsohon Gwamnan jihar Attahiru Bafarawa daga tuhumar karkatar da kudi da sauransu. Mai shari'a Bello Abbas ya wanke dan tsohon gwamnan ne tare da wadansu mutane hudu daga dukkan tuhume-tuhume da Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) take musu. Alkalin
more

RUNDUNAR YAN SANDAN JIHAR ZAMFARA TA TABBATAR DA JAN DAGA DA WASU YAN FASHI

Comments are closed
Rundunar 'yan sanda a Jihar Zamfara ta tabbatar da jan daga tsakaninta da wasu gungun 'yan fashi a kasuwar shanu da ke Talatar Mafara da ke Jihar Zamfara, inda suka samu nasarar kubutar da wasu mutane tara da sukai kokarin sacewa. kakakin hukumar 'yansandan Jihar Muhammad Shehu ne ya tabbatar da hakan yayin wata ganawa da
more

MINISTAN SHARI’A YA SHAIDAWA RUNDUNAR TSARO TA YAN SANDA CEWA BATADA HUJJA DANGANE DA ZARGIN DA TAKEWA SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA

Comments are closed
Ministan shari’a kuma atoni JanarAbubakar Malami ya shaidawa rundunar tsaro ta ‘yan sanda cewa bata da hujja dangane da zargin da takewa shugaban majalisar dattawa sanata Bukola Saraki da gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmad kan harin da aka kai bankin Offa wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane 31 a jihar Kwara a watan Aprilu. A wata wasika
more

MATAIMAKIN JAKADAN AMURKA YA NUNA RSHIN JIN DADINSA KAN TABARBAREWAR TSARO A NAJERIYA

Comments are closed
Mataimakin Jakadan Amurka a Najeriya David Young yanuna rashin jin dadinsa kan yadda halin tsaro ke kara tabarbarewa a Nigeria wanda yake sanadiyyar asarar rayuka. Jakadan ya yi wannan maganr ce a lokacin da ya zagaya jihohin Zamfara da Kaduna, inda ya ce tashe-tashen hankula bai tsallake kowa ba- da makiyaya, da manoma, da kabilu mabanbanta,
more

WANI LAUYA YA SOKI DOKAR TSARIN BAIWA MATASA DAMAR TSAYAWA TAKARA

Comments are closed
Wani lauya mai zaman kansa anan Kano, Barrister Abdulkareem kabir Maude Minjibir yace tsarin dokar baiwa matasa damar tsayawa takara da shugaban kasa ya sanyawa hannu ta sabawa kundin tsarin mulkin kasar nan. Barrister maude minjibir ya bayyana hakan ne a talatar nan ta cikin shirin sharia aikace na nan gidan radion Dala. Barrister Minjibir ya kara
more

JIMLAR SANATOCI 15 SUNYI SAUYIN SHEKA DAGA JAM’IYYAR APC ZUWA PDP

Comments are closed
yan jam’iyyar APC a majalisar wakila 32 ne sukayi kaura zuwa jam’iyyar PDP. A zaman majalisar na talatar nan, karkashin jagorancin shugaban majalisar Yakubu Dogara wasu Karin ‘yan majalisar guda hudu ‘yayan jam’iyyar ta APC daga jihar Oyo sunyi sauyin sheka zuwa jam’iyyar ADC. Hakan ya nuna jimlar mambobin majalisar wakilai ‘yan jam’iyyar APC guda 36 ne
more

HUKUMAR ZABE TA KASAR ZIMBABWE TACE DUKKANIN KURI’UN DA ZA’A KADA ZASUYI TASIRI A BABBAN ZABEN KASAR DA ZA’AYI

Comments are closed
A jiya litinin hukumar zabe ta kasar Zimbabwe, tace duk kuri'ar da aka jefa a babban zaben kasar da za'ayiranar 30 ga watan nan zatayi tasiri, kuma za'akare sirrin kuri’a. Mukaddashin shugabanhukumar zaben kasar Emmanuel Magade ne ya bayyana hakan ga manema labarai, da jakadu, da 'yan saido a jiya Litinin, da zummar karfafa gwiwa akanzaben
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close