About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

YAN SANDA SUN TSARE HANYAR SHIGA GIDAN SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA

Comments are closed
'Yan sanda sun tsare hanyar shiga gidan shugaban majalisar dattawa Sanata Abubakar Bukola saraki yau da safe. A jiya da marece ne rundunar 'yan sandan ta aikawa da shugaban majalisar dattawan da wata wasikar gayyata ya bayyana a ofishin 'yan sanada na Guzape Station da ke Abuja yau da karfe 8 na safe, domin amsa
more

NAKASASSU SUN KOKA KAN YADDA JAMI’AN TSARO KE KAMA SU A SASSAN KASAR NAN

Comments are closed
Kungiyar Nakasassu ta Kasarnan karkashin jagorancin Yarima Suleiman Ibrahim, sun koka kan yadda Gwamnatikesanyajami'an tsaro na kamasu baya ga fuskantar muzgunawa daga garesu. Yarima Sulaiman Ibrahim yace anamusu wannan kamanne a cikin birnin tarayya Abuja,dasunan hanasu bara a fadin jihar dama kasa baki daya. Acewarsa bayan gwamnati batayi musu wani tanadi bana inganta rayuwarsuba. Shugabanyace an kama
more

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA AIKAWA MAJALISA WANI KWARYA-KWARYAN KASAFIN KUDI

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa da Majalisar Dokokin kasar nan wani kwarya-kwaryar kasafin kudi wanda a ciki ake kyautata zaton samun kudaden zaben shekarar 2019. Kwarya-kwaryar kasafin kudin na Naira biliyan 242.4 wanda a ciki za a ware kudaden da za a yi zabe a watan Fabrairun shekarar 2019 da su. Shugaban Majalisar Dattawan, Sanata
more

SAMA DA MUTANE DUBU BIYU NE SUKA RASA MATSUNANSU SAKAMAKON AMBALIYAR RUWA

Comments are closed
Hukumomi a kasar nan sun ce sama da mutane 2000 ne zuwa yanzu aka tantance wanda suka rasa matsugunnansu, bayan wata mummunar ambaliyar ruwa da ya faru a garin jibiya dake jihar katsina. Ambaliyar ruwan wanda tayi sanadiyar mutuwar mutane fiye da mutum 40.tare da daruruwan gidaje da suka lalace,sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka
more

MAJALISAR DATTAWA SUN NUNA ADAWA KAN DOKAR KAFA YAN SANDAN JIHOHI

Comments are closed
Majalisar Dattawa sun nuna adawa kan dokar da za ta baiwa Jihohi izinin kafa rundunar ‘yansanda karkashin ikon gwamnatin jiha. Dokar da take neman akafa rundunar ‘yansandan jiha ta sami karatun farko agaban majalisar dattijai sabanin abin da ya faru da dokar a baya. Sai dai wasu daga cikin ‘yan majalisar ciki har da shugaban masu
more

MAJALISAR ZARTARWA TA JIHAR KANO TA AMINCE D DA BAKWAI

Comments are closed
Majalisar zartarwa ta Jihar Kano ta amince a fitar da fiye da naira miliyan 27 domin sayen sababbin kwanukan awon da za’a rarraba a kasuwannin daban daban na fadin jahar nan. Kwamishinan yada labarai, Malam Muhammad Garba ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai game da sakamakon zaman zaman majalisar na wannan mako. Yace matakin
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.