About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

AL’UMMAR ‘YAN KUSA DAKE KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO SUN YI KIRA GA GWAMNATIN JIHA DA TA SAMAR MASU DA RANDAR WUTA WATO TRANSFOMER

Comments are closed
Al’ummar garin ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso dake nan Kano, sun yi kira ga gwamnati da ta samar masu da randar wuta wato Transformer don tsamo su daga halin duhu sakamakon karancin wutar lantarki a yankin. Mazauna yankin sun yi wani gangami ne a safiyar yau juma’a a kofar gidan dagacin na Yan Kusa inda
more

ANYI KIRA GA MATASA DA SU RUNGUMI HARKAR KASUWANCI

Comments are closed
Wani matashi shugaban wata cibiya dake horar da yan kasuwa yadda za su yi kasuwanci a zamanance, Yusuf Muhammad Awodi, ya yi kira da matasa su rinka halattar wuraren da ake koyar da kasuwancin zamani dan kara bunkasar harkokin kasuwancin su, yusuf Awodi ya bayyana hakan ne yayin da suka suka gabatar da wani taro
more

GWAMNATIN JIHAR KANO TAYI KIRA GA YAN KASUWA

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga yan kasuwa da al’umma dasu rinka alkin ta takardun kudi yayin ajiye su maimaikon dukun kuna su, ko kuma hada su da mai ko wani abu da zai iya lalata su ko canja musu kamanni daga yanayin sun a kudi Kiran ya fito ne ta bakin kwamishinan kasuwanci
more

SARAKUNAN GARGAJIYA NA JIHAR EKITI SUNYI KIRA GA AL’UMMAR JIHAR

Comments are closed
Sarakunan gargajiya a jihar Ekiti, sunyi kira ga al’ummar jihar da su gudanar da zaben gwamnan jihar da za’a yi a gobe Asabar cikin lumana, tare da rokon al’ummar jihar da su gujewa abin da ka iya jawo tashin hankali a yayin zaben. Shugaban majalisar sarakunan jihar Ekiti, Oye Oba Demola Jude, ya bayana cewa,addu’a tare
more

HUKUMAR BADA AGAJIN GAGGAWA TA JIHAR KANO TA GARGADI KANANAN HUKUMONIN GABASAWA DA GEZAWA.

Comments are closed
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano ta gargadi Shugabannin kananan hukumonin Gabasawa da Gezawa da sauran mazaunayankin da suyi shirin kotakwana game da hassashen da masana sukayi na Samun ambaliyar ruwa a Wannan Shekarar. Sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano wato SEMA Aliyu Bashir Nukel, ya bayyana hakan yayin ziyarar wayar da
more

WANI SABON RAHOTAN KUNGIYAR KARE HAKKIN BIL’ADAMA YA ZARGI JAMI’AN TSARON HABASHA DA AIKATA FYADE DA AZABTARWA KAN FURSUNONIN SIYASA A GIDAN YARIN

Comments are closed
Wani sabon rahotan kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ya zargi jami'an tsaron Habasha da aikata fyade da azabtarwa kan fursunonin siyasa a gidan yarin jihar Somali da ke gabashin kasar. Kungiyar ta kare hakkin bil’adama ta tattara shaidunta ne a tattaunawar da ta yi da mutum sama da 100 da aka tsare
more

JAM’IYYAR APC TA CE, BA ZATA YARDA A SAKE YIN MAGUDIN ZABE BA

Comments are closed
Jam'iyyar APC ta ce, ba zata yarda a sake yin magudin zabe ba, a cikin zabukan kasar nan. Hakan ya fito ne ta bakin Shugaban Jam'iyyar na jihar Naija, Alhaji Jibril Imam, yayin ganawa da kungiyar 'yan Jaridu da ya gudana a jihar. ya ce, jam'iyyar APC a jihar ta shirya tsaf don ganin ta samu nasara
more

SHUGABAN KASAR FARANSA YA SHAWARCI MATASAN NAJERIYA

Comments are closed
Shugaban kasar Faransa, Emanuel Macron, ya shawarci matasan Nijeriya da su tsunduma harkokin siyasa a dama dasu domin kawo sauyi a harkokin siyasar kasar nan. Emanuel Macron, yayi wannan kiran ne yayin ziyarar da yakai jihar Legas, inda ya ce,matasan Nigeria za su iya sauya fasalin kasar matukar zasu shigo a dama da su a harkokin
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.