About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

GWAMNATIN JIHAR EBONYI TA HARAMTA SIYAR DA MAGUNGUNAN TRAMOL DA CODIEN.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Ebonyi ta haramta siyar da magungunan tramadol da Codeine a dukannin shagunan siyar da magani dake fadin jihar. Mai taimakawa gwamna a harkokin lafiya, Dakta Sunday Nwangele, ne ya sanar da hakan yayin da yake ganawa da manema labarai a garin Abakaliki. Ya ce haramta siyar da magungunan zai fara aiki ne nan take sai
more

RUNDUNAR YAN SANDAN SARS SUN CAFKE MUTANE 37.

Comments are closed
Sashin dakile aiyukan fashi da makami na rundunar ‘yansanda wato SARS, sun cafke wasu mutane 37 da ake zargin su dauke da addina a garin Ukelle dake karamar hukumar Yalla a jihar Cross River. Kwamandan sashin, Mista Victor James Usang ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai jiya Talata. Ya ce, matasan an kama su ne
more

HAR YANZU WASU DAGA CIKIN SANATOCI NA CECE KUCE GAME DA KASAFIN KUDIN BANA.

Comments are closed
Har yanzu wasu sanatoci na cece ku ce akan kasafin kudin bana wanda shugaba Muhammad Buhari ya riga ya rattabawa hannu. Sanata mai wakiltar yammacin jihar Nassarawa Abdullahi Adamu ya bukaci a yiwa ‘yan Nigeria bayanai dalladalla, shi kuwa mai wakiltar Gombe ta tsakiyaSanata Danjuma Goje cewa ya yi majalisar na da kwararan hujjoji na yiwa
more

GWAMNATIN SAKWKWATO TA BAWA DAN WASAN KWALLON KAFA TUKWICIN GIDA.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Sokoto ta bada kyautar gida mai dakuna hudu ga Abdullahi Shehu dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa wato Super Eagles. Gwamnan Aminu Waziri Tambuwal,ya sanar da haka yayin wata ziyarar ban girma da Dan wasan ya kai masa a gidan gwamnatin. Gwamnan yace matakin ya biyo bayan bajintar da Abdullahi Shehu ya
more

KOTUN KASUWAR KURMI TA FARA SAURARON SHARI’AR ABINCIN DABBOBI

Comments are closed
Babbar kotun Shari'ar Musulunci mai zamanta a kasuwar kurmi karkashin alkali Faruk Ahmad ta fara sauraron wata kara da wani mutum mai suna Sa'idu Muhammad ya shigar yana karar Auwalu Muhammad bisa zargin cewa dabbobin Auwalun sun cinye masa harawar dankali da rake na kimanin naira dubu 70 sai dai lauyan wanda ake kara ya
more

RUNDUNAR TSARO A PLATO TA KAMA WASU DA AKE ZARGI NA DA HANNU A RIKICIN JIHAR

Comments are closed
Rundunar tasro ta STF a jihar Plato ta kama mutane 21 da take zargi da hannu akan tarzomar data hallaka kimanin mutane 100 a yankin karamar hukumar Barikin Ladi. Kakakin rundunar Majo Umar Adam, yace "jami'an su sunyi nasar kama wadanda ake zargin ne biyo bayan kiran gaggawa daga wasu mutane a yankin." A yayin holing mutanen
more

KAMFANIN MAI NA NNPC YA BADA GUDUMMAWAR NAIRA MILIYAN HAMSIN.

Comments are closed
Kamfanin mai na kasa NNPC ya bada gudunmawar kyautar naira miliyan hamsin ga wadanda ibtila’in guguwa ya shafa a jihar Bauchi tare da lalata gidaje dubu daya da dari 5. Daraktan manajan kamfanin, Dakta Maikanti Baru ne ya tabbatar da hakan yayin ziyarar jaje da suka kai wa sarkin jihar Bauchi, Dakta Rilwanu Suleiman Adamu a
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.