About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

WATA TANKAR DAKON MAI TA KAMA DA WUTA A GARIN LEGOS.

Comments are closed
Wata tankin dakon mai ta kama da wuta a Legas da ke Najeriya, inda jami'ai suka ce gobarar ta kashe akalla mutum tara. Sama da motoci 50 ne wadanda suka hada da bas-bas, suka kama da wuta a lokacin da motar makare da mai ta kufce, sannan man da take dauke da shi ya malale a
more

MAJALISAR ZARTARWA TA SANYA HANNU KAN FADADA TITIN ILORIN.

Comments are closed
Majalisar Zartarwa ta gwamnatin tarayya ta sa hannu kan fadada aikin titin Ilorin zuwa Jabba zuwa Mokwa akan kudi naira biliyan dari da talatin a cigaba da manyan ayyuka da gwamnatin ke yi domin ayyukan raya kasa. Karamin ministan wuta lantarki, ayyuka da gidaje Mustafa Shehuri ne ya bayyana hakan bayan kammala zaman majalisar zartarwa da
more

SHUGABA MUHAMMADU BUHARI YA CE ZAI YIWA BANGAREN TSARO KWASKWARIMA.

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa zata yiwa harkar tsaro kwaskwarima domin shawo kan matsalar tsaro data ke kara tabarbarwewa a kasar nan. Shugaban kasa Muhammadu Bahari ya yi ganawa ta musamman a jiya da shugaban majalisar Dattawa sanata Bukola Saraki da kuma shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara. Da yake ganawa da manema labarai jim kadan
more

AN YANKE HUKUNCIN KISA GA WASU MATASA BIYAR.

Comments are closed
Wata kotu dake zaman ta a birnin Yolan jihar Adamawa ta yankewa wasu matasa biyar hukuncin kisa bisa samun su da laifin kashe wani makiyayi da suka yi da kuma farwa shanun su. Mai shari’a Abdul Azeez Waziri ya ce masu laifun Alex Amos da Alheri Phanuel da Holy Boniface da Jerry Gideon da kuma Jari
more

RUNDUNAR SOJIN NAJERIYA TA TABBATAR DA MUTUWAR MAYAKAN BOKO HARAM.

Comments are closed
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da mutuwar mayakan Boko Haram 23 tare da gano wasu makamai yayin wani arangama da suka yi da mayakan a wani kauye dake yankin tafkin Chadi. Jami’in hulda da jama’a na rundunar,Texas Chukwu ne ya sanar da hakan jiya Talata a birnin Maiduguri dake jihar Borno, ya ce rundunar sojin
more

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA NUNA RASHIN JIN DADINSA BISA MARTANIN DA MINISTAN YADA LABARAI YAYI GA TSOHON SHUGABAN KASA OLUSEGUN OBASANJO.

Comments are closed
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna rashin jindadin sa kan martanin da Ministan yada labarai da al’adu Lai Muhammad yayi ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, na cewa gwamnatin Buhari ba za ta damu da wasu zarge-zargen da ba su da ma'ana ba, daga ko wane bangare da nufin karkatar da hankalinta ga ayyukan da
more

GWAMNATIN JIHAR NASARAWA TA RUFE WASU MAKARANTUN FIRAMAREN JIHAR.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Nasarawa ta rufe wasu makarantun firamare talatin da biyar a cikin karamar hukumar Obi dake jihar, sakamakon lalatasu da aka yi yayin wani rikici da ya auku da 'yan kabilar Tivi. Sakataren Ilimi na karamar hukumar Obi, Ogasuwa Onuku Samuel, ne ya tabbatar da hakan yayin ganawarsa da manema labarai jiya Alhamis a ofishin
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.