About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

AN BUKACI SHUGABAN KASA DA YA SANYA HOTON MARIGAYI MKO ABIOLA A JERIN KUDADEN KASAR NAN

Comments are closed
Daraktan yada labarai na kamfen din kungiyar MKO Abiola wato, Hope '93 MKO Abiola Campaign Organization, Obafemi Oredein, ya nemi shugaba kasa Muhammadu Buhari da ya sanya hotonmarigayi MKO Abiola a jerin kudaden kasar nan. shugaban Babban wanda ya lashe zabe a ranar 12 ga watan Yunin 1993, a kan jerin sunayen Naira. Oredein, ya ce shugaba
more

KASAR AMURKA TA TABBATAR DA CEWA BA ZATA JANYE KUDIRINTA NA SANYAWA WASU KASASHE HARAJI BA.

Comments are closed
Mai ba shugaban Amurka shawara akan harkokin tattalin arziki ya tabbatar cewa shugaban zai tsaya kan harajin da ya kakaba wa wasu kasashe da suka fi karfin masana'antu ataron G7. Daya daga cikin manyan masu baiwa shugaban Amurka shawara akan tattalin arziki Larry Kudlow ya fadawa yan jarida jiya Laraba cewa shugaba Donald Trump na Amurka
more

WASU MAZAUNA GARIN OFFA SUN GUDANAR DA ZANGA-ZANGAR NUNA ADAWA KAN GORON GAYYATAR DA RUNDUNAR YAN SANDA TA TURAWA BOKOLA SARAKI.

Comments are closed
Wasu mazauna garin Offa dake jihar kwara sun gudanar da wata zanga zangar nuna adawa da matakin rundunar yan sandan kasarnan akan goron gayyatar da ta aikewa shugaban majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki A ranar lahadin data gabata ne rundunar yan sandan kasarnan ta aikewa Sanata Bukola Saraki sammacin bayyana gaban ta, domin amsa tambayoyi. Rundunar yan
more

KOTU TA BAYAR DA BELIN TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA DA WASU MUTANE UKU.

Comments are closed
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kaduna ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kaduna Ramalan Yero da wasu mutane uku Tunda farko lauyan masu kariya Barista Yunus Ustaz ne ya roki mai sharia Justice Muhd Shuaib ya bashi belin wadanda yake karewa, bukatar da lawyan masu korafi Barrister Joshua Saidi yayi suka akai. Bayan takaddama tsakanin
more

FIYE DA DALIBAI HAMSIN NE SUKA KAMU DA CUTAR KWALARA.

Comments are closed
Fiye da dalibai hamsin ne suka kamu da cutar kwalara tare da hallaka wasu guda biyu a safiyar jiya litinin a makarantar ‘yan mata ta GGSS dake Kawo a jihar Kaduna. Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Alhaji jafaru sani ya tabbatar da hakan ga manema labarai, inda yace binciken da aka gudanar an samu dalibai kimanin
more

WASU DAGA CIKIN KUSOSHIN JAM’IYYAR APC SUNCE AN MAYAR DASU SANIYAR WARE.

Comments are closed
Wasu kusoshin Jam’iyyar APC dake korafin cewa, an mayar da su saniyar ware a harkokin gwamnati da na Jam’iyya sunce ba zasu sake wani zaman tattaunawa da fadar shugaban kasa ba. Ayarin jagororin na APC karkashin shugabancin Alhaji Kawu Baraje sun hada da shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara da sanata
more

AN KAFA KWAMIITIN BINCIKE GAME DA HARIN DA AKA KAI GIDAN YARIN JIHAR NAIJA.

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin bincike kan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai sabon gidan yarin Minna, a jihar Neja ranar Lahadin da ta gabata. Ministan harkokin cikin gida, Janar Abdulrahaman Dambazzau mai ritaya ne, ya sanar da haka, yayinda ya jagoranci wata tawagar da ta kai ziyarar gani da ido gidan yarin a jiya
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close